Hausa Page

Forum

masaud hamisu

aslm ya ikwani fil Islam inama kowa fatan alkairi


18-Nov-2019 at 10:28 AM

Imam Aminu Danzaki Durum

Aslm MALAM Inna Maka Fatan Alkairi Allah Yakareka daga sharrin Masu sharri


14-Nov-2019 at 03:02 PM

Abba saeed

Assalamu alaikum don Allah malam menene hukuncin hadiyar yawu a cikin sallah


14-Nov-2019 at 12:12 AM

Isah Aliyu

Assalamualaikum Allah ya saka wa malam da Mafificin Alkhairi muna godiya mun gode.


13-Nov-2019 at 03:37 PM

MOHAMMAD BELLO USMAN

ALLAH S.W.A YA KARA LAFIYA DA TSAWON RAI, YA KARA KUSANCI GA FIYEIYEN HALITTU S.A.W


13-Nov-2019 at 03:18 PM

Muhammad Sani Haruna unguwa uku, kano

Muna yiwa mal. Fatan alkhairi tareda gdy da irin wannan gudunmawa da ake bamu Allah ya saka da mafificin alkhairi, Ameen


12-Nov-2019 at 05:55 PM

maharax bn ishaq na'ibee

maolana muna ziyara .acikin ladabi. allah yamai do mana da kai gida lfy. da ta fiyar da kayi zuwa kasar ghana .dan bawa addini gudun mawa da yada soyayyar annabi s a w. da ziyaran yan uwa .


11-Nov-2019 at 04:48 PM

hassan bukar

slm dan allah kusamana sabobin audeo na sheikh akan mauliddi


11-Nov-2019 at 09:21 AM

hassan bukar

aslm allah yakara shehu daraja


11-Nov-2019 at 09:18 AM

Yasir daga nasarawa local government area

Aslam dafatan anyi zagayen maulidi lafiya. Allah ya bar kusanchi


11-Nov-2019 at 03:18 AM

Yasir saga nasarawa local government area

Aslam dafatan anyi zagayen maulidi lafiya. Allah ya bar kusanchi


11-Nov-2019 at 03:17 AM

Abubakar Yusuf Ahmed

Don Allah Muna son sababbi audio da video 08035358361


11-Nov-2019 at 01:05 AM

Abdulmalik Sale

Assalamualaikum warahamatullahi
Happy Maulud to Prof. And and the entire lovers of Prophet Muhammad saw


10-Nov-2019 at 09:35 PM

Salisu abdullahi dambatta

Slm Allah yakara lafiya daku sanci ga shugaba s a w happi maulud nabbiy s a w


09-Nov-2019 at 01:52 PM

Ibrahim umar mutum biyu gassol local government taraba state

Slm inawa sheikh prof fatan alkhairi Allah ya kara daukaka,,happy maulud nabbiy s.a.w


09-Nov-2019 at 06:22 AM

Abubakar mohammed

inamakowa fatan alkairi


08-Nov-2019 at 12:58 PM

Mahrax bin ishaq na'ibi

Assalama aleka maolana sheikh prof ibrahim ahmad se eed maqari (H) muna ziyara ta girma mawa zuciya ta karuwa da lamarinku gamai da alkhairin da ku sadamu da shi akullum allah ya kara kusanci da nisan kwana .allah ya karawa rayuwa albarka da ta ahlinka maolana allah ya shaidai ka da farin cikin manzon allah s a w .akullun burinka cigaban al ummar musulmai da hadin kansu da yiwa juna uziri ainda akasa6a .wannan Kadan kenan acikin manu fofinsa ,allah kashiga lamarinsa a ko ina allah yardai masa ako da yaushi annabi s a w ya kasance da shi. Allah ya cika maka burinka maolana dan hasken wushiryar annabi s a w dan alfarmar sheihu ahmad tijjani dan alfarmar sheiul islam alhj ibrahim niyyss r.a.h .daga dan karamin muridinka maolana .muna ziyara da kwadayin sa albarkarku daga bakinka matsarki .affuwa tubanake .yabo ko girma mawa baya gabanka maolana , . Allah yaka Sallahti mara addadi ga annabin rahma s a w


06-Nov-2019 at 05:49 PM

sanusi umar

gaisuwa da fatan alkairi Allah karawa MALAM Nisan kwana amin


04-Nov-2019 at 01:05 AM

autanzakirai

alla qarawa prf lafiya ameen


03-Nov-2019 at 03:37 PM

mawazu yahya taraba alla yaqarawa shehi lafiya

08080798945


03-Nov-2019 at 03:33 PM

Mustapha Adamu Abdulwahabi Kurba kankara LGA

Assalamu Alaikum wa rahamatullahi ta'ala. Ina wa Shehi fatan alheri tare da murnar zagayowar watan mawlood da dukkan musulmi baki daya


03-Nov-2019 at 07:09 AM

Jamilu Abubakar Aujara Jahun Jigawa State

Salaam! Ina yi wa mallam fatan alkhairi tare da taya murnar zagayowar wannan wata mai alfarma na haihuwar fiyayyan halittan mu annabi Muhammad pbuh. May Allah refuge us from any harmful things and shows us the forthcoming one ameen!


01-Nov-2019 at 02:24 PM

Jamilu Abubakar Aujara Jahun Jigawa State

Salaam! Ina yi wa mallam fatan alkhairi tare da taya murnar zagayowar wannan wata mai alfarma na haihuwar fiyayyan halittan mu annabi Muhammad pbuh. May Allah refuge us from any harmful things and shows us the forthcoming one ameen!


01-Nov-2019 at 02:24 PM

Jamilu Abubakar Aujara Jahun Jigawa State

Salaam! Ina yi wa mallam fatan alkhairi tare da taya murnar zagayowar wannan wata mai alfarma na haihuwar fiyayyan halittan mu annabi Muhammad pbuh. May Allah refuge us from any harmful things and shows us the forthcoming one ameen!


01-Nov-2019 at 02:24 PM

Jamilu Abubakar Aujara Jahun Jigawa State

Salaam! Ina yi wa mallam fatan alkhairi tare da taya murnar zagayowar wannan wata mai alfarma na haihuwar fiyayyan halittan mu annabi Muhammad pbuh. May Allah refuge us from any harmful things and shows us the forthcoming one ameen!


01-Nov-2019 at 02:24 PM

Happy birth of prophet saw

Amincin Allah ga 'yan uwa musilmai domin murna zagayowa watan haihuwar fiyayyen halitta


01-Nov-2019 at 12:01 AM

Khalifa Sa'ad

Assalamu Alaikum.
Ina taya masoya Annabi murnan zagayowar watan haihuwar Sayyidul Wujudi, Allah yayi ta maimaita mana, Allah ya karawa Prof Imani da Son Annabi S.A.W.,Allah ya kara mana son Annabi baki...


31-Oct-2019 at 02:30 PM

Nafiu fulatan jihar jigawa

Assalamu alaikum yan'uwa masoya manzon allah s a w ina tayamu murnar zagayowar wannan wata mai daraja na haihuwar fiyaiyan halitta s a w allah ya kara mana son annabi s a w da kusanci da shi da kuma ba mu ikon yin hidima ta wannan wata na maulid.ina kuma bika gausuwa ta zuwa ga shehi sheik ibrahim makari allah yakara kusan da annabi s a w .hadiyata zuwa ga annabi allahumma salli ala sayidina muhammadu alfati lima ugulika walkatimi lima sabaka nasirul haki bilhaki walhadi ila siradikal mustakim wa ala alihi haka kadarihi wamikidarihil azim.


30-Oct-2019 at 06:44 PM

Abubakar Yusuf

Assalamu alaikum yan'uwa musulmi, ina tayamu murnar zagayowar wannan wata mai albarka;wato watan da aka haifi fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w. Allah ya bamu ikon yin koyi da halayensa.


30-Oct-2019 at 03:45 PM

Maharax bin ishaq na'ibi

Slm ina taya yan uwa masoya murnar zagayowar watan da aka haifay farin jakada . Abin alfaharin duk halittun allah da na farko da nakarshe .musamman maolana wanda ya kasance akoda yaushi abin dubansa ya shagaltu da shi mukuma muka shagaltu dashi dan ya fimusanin annabin ne . Muna tawassali da hasken da akasaukar airin wannan watan na rabi'ul auwal. Allah ya gafarta mana ya bamu zama lfy akasarmu nageria da duk inda musulmai suke .allah ya biya mana buqatunmu .duk wanda yake da burin hidima allah yahore masa . Maolana allah ya kara kusanci da nisan kwana .allah ya karawa rayuwa albarka da iyalin maolana .


30-Oct-2019 at 01:51 PM