Hausa Page

Forum

Hamees Mohammed Sani MUBI ADAMAWA STATE

Salamu Alikum.
Dayawa daga chikin majalisin Prof. na VIDEO ba a daurasu akan wannan shafin.waton ba a daurasu kamar yadda ake daura na AUDIO.
yakamata updating din wannan site yazama duk sati ko duk bayan majalisi uku zuwa biya, sai adaura Audio tare da Video.

Salamu Alaikum.


03-Dec-2020 at 07:01 PM

Muhammad Auwal Aliyu Saminaka

Allah yakarama malam lafiya da Nisan kwana munga sabon littafi Wanda sheikh yawllafa mai suna سدالرائعyan uwa muna buqatan littafin


03-Dec-2020 at 02:34 PM

Abba Dabai

ALLAH YA KARAMA MALAM LAPIYA DA NISAN KWANA


02-Dec-2020 at 09:01 PM

Saluhu ya'u alasan

Allah yakara kusanci da nisan kwana tare da kakammu shek ibrahim saleh alhusain jikan MANZAN ALLAH (S. A. W)


29-Nov-2020 at 06:55 PM

Tijjani Gashua

ina rokon allah ya karawa maulana #prof. lafiya da nisan kwana don alfarma annabi muhammad (S.A.W.) allah ya kare shi daga sharrin makiya dana mahassada


29-Nov-2020 at 12:59 AM

muhammad dauda

السلام عليكم ورحمةالله وبركاته.
bayan sallama irin ta addinin musulunci,ina miqa sakon gaisuwa ga maulanمولاناالشيخ ابرهيم مقرى
ina rokon allah yaqara masa lfy danisan kwana yaqara masa kusaci ga shugabanmu annabi محمد صلى الله عليه وسلم ina neman addu ar maulana.مع السلام


28-Nov-2020 at 05:01 PM

Aminu Ahmad

Malam, Allah ya karawa malam lafiya da kusanshi.


27-Nov-2020 at 12:34 PM

Lawal Adam Yahaya Yakasai

Duk Da Kasancewata Mai Bin Tafarkin "Salafiyya" ko "Izalah" ko "Wahabiyanci" Amma Allah Shaida ne Ina Kaunar Prof. Ibrahim Maqary Dalilin Kaunarsa da Masalahar Al-Umma, Tawaliu, Zuhudu da kuma Girmama Ilimi da Ma'abota Ilimi.


Ina Addua Allah Ya Sanya wa Rayuwarsa Albarka Damu Gaba Daya.


26-Nov-2020 at 02:10 PM

Usman A Jibrin

Aslm Inayiwa Prof Fatan alkhairy Kuma Inaneman Addua Allah yabiyamana Bukatunmu Naalkhairi Bakidaya Wsslm


25-Nov-2020 at 12:24 PM

SAMAILA MACHIKA

MALAM INANEMAN FATAWA KANZAKKA


24-Nov-2020 at 02:12 PM

Sani usman

Bana bamuji malam yayi mauludi ba ko lafiya malam yake


24-Nov-2020 at 01:41 PM

muhammad Abubakar

Aslm prof Allah yakaramaka Lafiya Ameen


23-Nov-2020 at 11:35 PM

Muhammad Abdulkadir

Slm inaso malam yayi mana bayani Akan ilar zuna


23-Nov-2020 at 10:46 PM

Yahaya labaran abba

slm ina a wanne littafi zan sami complete bayani akan salatul fatih


23-Nov-2020 at 02:31 AM

Abdulbasir dayyabu

Assalamu Alaikum
Malam ina maka fatan alheri
Inason cikkaken bayani akan makarantar malam ina so insa yarona


22-Nov-2020 at 09:20 PM

ISMAIL MAHAMMADU

DAFATAN MALAM YANALAFIYA INA TAB BAYANE MUSSULMI YAKONTADA KAFURI GADODAYA BATARE DA WONI LALURABA HAKAN YAHALLATTA WASSALAM


22-Nov-2020 at 02:30 PM

Sahabi abdullahi

Ina godiya ga allah s w t da yabamu kai amatsayin jagora mu fatan allah ya kare mana kai alfarmar annabin rahama s a w


22-Nov-2020 at 02:22 PM

Nura Isah Musa

Assalamu Alaikum
Da fatan Malam yana lafiya
Kuma ina mai godiya ga Allah da yabamu kai Allah yasaka maka da alkhairin sa ameen


19-Nov-2020 at 08:22 PM

Hassan adamu dangasu

Malam fatan kana lafiya Allah yasamucika da kaunar manzon Allah saw


19-Nov-2020 at 09:06 AM

Hassan adamu dangasu

Allah yakara lafiya da kaunar manzon Allah saw


19-Nov-2020 at 09:05 AM

Ali Abubakar Mustapha

masha allah


18-Nov-2020 at 09:56 PM

abdulmumin abubakar

assalamualaikum maulana dafatan kawuni lfy ya alkiblana wasalam


18-Nov-2020 at 09:42 PM

Rabiu musa

Allah yakarawa malan lafiya da nisan kwana, Alfarmar Annabin rahama


16-Nov-2020 at 11:33 PM

isah abdullahi lailaba

salamu alaikum malam ina yi maka fatan alkhairi da fatan dacewa duniya da lahira


16-Nov-2020 at 03:32 PM

Tijjani Abdullahi Habebee

As,salamu,alaikum
Inafatan malam yanachikin koshin lfy ameen
Allah yakara nisan kona


16-Nov-2020 at 10:54 AM

Auwalu shehu yakasai

Salam, Ina farin cikin saduwa daku a wannan farfajiya


16-Nov-2020 at 09:40 AM

Muhammad Shamsuddeen sagir

Ina gai dama lam allah ya kara kusanci da manzon allah


16-Nov-2020 at 09:39 AM

Sahibi Umar

Aslm....Inamaka fatan dacewa duniya da lahira Allah muke roqo ya hadaka da masoyinka yaqara hasken ilmi da fahimta alfarman manzon Allah ﷺ Ameen


16-Nov-2020 at 08:24 AM

Umar hussaini bulkachuwa

Assalamualaikum alakum malam Ina Maka barka da yau Allah ya kara lafiya da Nisan kwana albarkacin annabi muh.d (s a w) ameeennn


13-Nov-2020 at 04:54 PM

Mhd kabir alkatsini

Gakiyarka m mua'z,nima wannan shine abindake zuciyata.


12-Nov-2020 at 11:12 AM