Hausa Page

Forum

MUHAMMAD LAWALI GUSAU

slm maulana inamaka fatan alkhairi kuma dan Allah maulana asani cikin addu'ah. Allah yaqara lafiya da nisan kwana bijahi habibuna wa maulana muhammad rasulullahi (S A W W ) AMEEN SUMMA AMEEN


27-Jul-2020 at 11:56 AM

MAIKUDI ADAMU GOMBE

INAFATAN ALKAIRI INA NEMAN ADDU'A BIJAHI RASULULAHI S,A,W,


27-Jul-2020 at 08:07 AM

ISHAKA ADAMU TARABA

INAMATUKAR GODEWA ALLAH DAYA BAMUKAI SHEHU INANEMAN ADDU'A SABODA MA'AIKI S,A,W,


27-Jul-2020 at 08:03 AM

Ahmad Alpha

Slam ina mika sakon gaisuwa masuyin annabi malamina mai saita tarbiyan matasan nigeria allah ya kara kusanci da baban ma.asuma


26-Jul-2020 at 11:35 AM

Muhammed maisaje yobe

Allah ya karawa malam lafiya


26-Jul-2020 at 05:57 AM

Alfah yakubu kwarko

muna mika godiya ta musamman ga malam bisa warware mana damuwarmu akan abubuwan da suka samu a sarkakiya Allah ya sakah da alkairi ya kuma budin ilimi


25-Jul-2020 at 01:57 PM

Zahraddini isah

Allah yakarawa shehi lafiya da nisankwana.


25-Jul-2020 at 10:47 AM

Hassan Sufist Gumel jigawa state

Alhmdllh haqqal hamdulillah ala jami'il wara falhamdulillah


25-Jul-2020 at 12:47 AM

Abba bukar

Am not said anything but am just thankks alot to those pple that they use with there brain,thinkers,knowledgeable,time,creaters, etc that brought this special application am just said thanks alot may AlmightyAllah guide,protected you on the rights way and gives moreexperiences amin


23-Jul-2020 at 07:30 AM

Ibrahim shafii

Pls is an observation to the developer of the application. The spelling of professor or the abbreviation should be Prof. Not prop this is a world standard app, and is going to be view by large number of people


20-Jul-2020 at 07:48 AM

Idress adamu pkm

Allah mun godema allah yaqara basira


20-Jul-2020 at 07:27 AM

abu shuraim dabai

Allah yaqa rama mlm lpy


19-Jul-2020 at 11:38 PM

Najib Abbas

Allah karawa malam tsawan kwana ya cigaba da shayar damu ilimi.


19-Jul-2020 at 01:04 PM

Anas Yakubu Dass

Fatan alkhairi da nisan kwana mai albarka ga malam.


19-Jul-2020 at 09:49 AM

zullarnain masaka

salamu Allaikum ya sayadi mun kasance cikin farinciki da godewa Allah da ya sanya mana kai cikin darikar tijjaniyya,muna alfahari dakai,dafatan Allah karmanakai,yakarekadaga sharin maqiyanka


18-Jul-2020 at 11:58 PM

Mujtaba zaki

Assalamu alaikum Allah ya karawa malam lafiya


18-Jul-2020 at 05:25 PM

Yusufumar muslim

Allah y karawa mallam lafiya da Nisan kwana


18-Jul-2020 at 01:14 PM

Mohammed sani Abdulkadir

Assalamu Alaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu.
Muna jaddada godiya wa Allah da ya bamu kai amatsayin malamin na darika kuma mai gaskiya dake bin tafarkin sayyidna rasulillahi, (s a w).

Allah yaqara soyayya da kusanci.


17-Jul-2020 at 01:33 PM

Abubakar Umar Muhammed daga yola zawiyyan sheikh Modibbo zailani

Allah yakara lafiya da Nisan kwana sheikh Allah yakara kusanci da soyeyya sayyidina Rasurullah sallallahu Alaihi wasallam Allah yayimaka jagora Allah yatsareka bijahi nabiyinna S. A. W.


17-Jul-2020 at 04:34 AM

Dalhatu hussaini amiru finafina

Alhmd lillh ala kulli halin


17-Jul-2020 at 12:33 AM

j├Čbrin sani ishaku

assalamu-alaikum warahmatullah,allah qara basira da nisan kwana masu albarka


16-Jul-2020 at 11:17 PM

Aliyu Ibrahim

Assalamu alaikum WA rahmatullahi ta'ala wabarakatuhu Ina yima malam fatan alkhairi da duk Wanda yake cikin wannan forum.


16-Jul-2020 at 02:15 PM

Bello yakubu

Assalamu alaikum warah matullah. My name is bello yakubu. I am a inspired by your methodology of spreading the words of Allah. The world would be a better place if we had more shieks like you. Would love to meet you but I don't know how. Pls of anyone has an idea. Pls call 07088747426


15-Jul-2020 at 03:53 PM

Sadiq Sa'idu Toro

Allah yakara basira prof..


15-Jul-2020 at 08:54 AM

NAKO

NAWA


14-Jul-2020 at 10:40 PM

Maarij m ibrahim gadiya

Slm barka da warhaka Allah yaqaramana son Annabi dan Annabi s.a.w


13-Jul-2020 at 09:24 PM

Aliyu Sani Sulaiman ( Khalifan Alh.Jamilu Kofar Waika )

Slm Masoya Sayyaidina Rasulullah S.A.W Masoya Shehu Tijjani R.A Masoya Shehu Ibrahim R.A Wannan Gwarzon Sadauki Da Allah Yabamu Wato Maulana Prof Maqary ( H ) Saidai Muyi Godiya Duba Da Yadda Yake Aiki Ba Dare Ba Rana Saura Dame Ya Rage Mana Shine Mutashi Da Gaske Muyi Karatu Dan Dorawa Da Irin Abinda Yake Yi Dariqar Tijjaniya Dariqar Ilimi Qur'ani Da Sunna Suka Kafata Dan'uwa Kaji Aranka Zaka Zama Prof Maqary A Yankinka Nima Naji Haka Araina Allah Ya Qarawa Maulana Prof Lfy Da Yalwar Arziqi Darajar Sayyidina Rasulullahi S.A.W
08060012949


13-Jul-2020 at 09:03 PM

Auwal yahaya

Assalamualaikum warahamatullhi wabarakatuhu ina yiwa malam fatan alkairi, Allah kuma ya Kara baseerah ameeeeen


13-Jul-2020 at 08:43 PM

Auwal yahaya

Assalamualaikum warahamatullhi wabarakatuhu ina yiwa malam fatan alkairi, Allah kuma ya Kara baseerah ameeeeen


13-Jul-2020 at 08:43 PM

GARKUWAR FAIDA

ALLAH YAQARA HASKAKA HASKE YAKYAUTATA KYAUWO


13-Jul-2020 at 09:13 AM